Rasuwar Hama Amadou da ke matsayin tamkar wani abin ba zata ta matukar girgiza jamaā€™a inda hatta ā€˜yan siyasar da suka sha ...
Bikin mika kyautar ta CAF zai gudana ne a birnin Marrakech na kasar Morocco, a ranar 16 ga watan Disamba mai zuwa.
Gamayyar kungiyoyin maā€™aikatan jinya na Najeriya (JOHESU) ta ayyana shiga yajin aikin gargadi na kwanaki 7, tun daga tsakad ...
Hukumar binciken afkuwar hadura ta Najeriya (NSIB) ta bayyana cewar an gano karin gawawwaki 2 daga jirgin saman shelkwafta ...
Tuni dai Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima da Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, suka baro New York zuwa ...
Masu gabatar da kara za su shigar da karar a ranar Jummaā€™a, kuma za a iya gudanar da zaman shariā€™ar gaban alkali cikin wata ...
Kalaman Badaru sun zo ne makonni uku bayan Babban Hafsan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa kwanakin Turji sun ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba ne a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna ...
Majalisar Wakilai ta umarci kwamitocinta na Babban Birnin Tarayya (FCT), 'Yan sanda da su gudanar da cikakken bincike game da ...
Dillalan man fetur sun bayyana cewar matatar man Dangote ce ke samar da galibin man jirgin saman da ake amfani da shi a ...
A ranar Jumaā€™a wani jamiā€™in Majalisar Dinkin Duniya ya zargi dakarun tsaron Israā€™ila da laifin yawan kaikaitar jamiā€™an wanzar ...
Sanjay Kumar Verma, wanda aka kora a ranar Litinin da ta wuce tare da wasu jamiā€™an diflomasiyyar India biyar, ya fada a cikin ...