Rasuwar Hama Amadou da ke matsayin tamkar wani abin ba zata ta matukar girgiza jama’a inda hatta ‘yan siyasar da suka sha ...
Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan jinya na Najeriya (JOHESU) ta ayyana shiga yajin aikin gargadi na kwanaki 7, tun daga tsakad ...
A jiya Juma’a Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken, ya gana da firaministan kasar Lebanon, inda suka tattauna kan ...
Hukumar binciken afkuwar hadura ta Najeriya (NSIB) ta bayyana cewar an gano karin gawawwaki 2 daga jirgin saman shelkwafta ...
Bikin mika kyautar ta CAF zai gudana ne a birnin Marrakech na kasar Morocco, a ranar 16 ga watan Disamba mai zuwa.
Tuni dai Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima da Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, suka baro New York zuwa ...
Kalaman Badaru sun zo ne makonni uku bayan Babban Hafsan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa kwanakin Turji sun ...
Masu gabatar da kara za su shigar da karar a ranar Jumma’a, kuma za a iya gudanar da zaman shari’ar gaban alkali cikin wata ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba ne a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna ...
An ga wasu daga cikin mutanen dauke da bukitai, a yayin da wasu ke amfani da mazubai daban-daban wajen jidar man daga tankar.
Katsewar layin lantarki ya jefa yankunan arewa maso gabas da arewa maso yamma da wasu sassa na arewa maso tsakiyar Najeriya ...
Duk da wannan sanarwa, Onanuga bai bayyana abin da zai faru da ministocin dake rike da ma’aikatun da aka rushe ba ko kuma ...